Bismillahi..
Hajiya Aisha Buhari ta bai wa kusan dukkanin 'yan kasar mamaki da kalaman nata da ta yi a cikin wata kebantacciyar hira da BBC wadda aka fara watsawa ranar Jumu'a cewa mai gidanta ya yi watsi da mafi yawancin wadanda suka taimaka masa ya hau mulki.
''Wadanda ba su yi wahala ba; wadanda ko katin zabe ba su da shi su suka zauna a kan mutane suke yin komai da komai. Abin da nake guje musu (su manyan APC) shi ne boren da mutum miliyan 15 za su yi," in ji ta.
Share and Comment. Alhamdulillahi
Title : mai gidana ya yi watsi da mafi yawancin wadanda suka taimaka masa ya hau mulki____Aisha Buhari
Description : Bismillahi.. Hajiya Aisha Buhari ta bai wa kusan dukkanin 'yan kasar mamaki da kalaman nata da ta yi a cikin wata kebantacciyar hira da...