• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa
Showing posts with label Hausa. Show all posts
Showing posts with label Hausa. Show all posts

Bidiyon Yadda Buhari ya rera wakar Kirsimeti

Bidiyon Yadda Buhari ya rera wakar Kirsimeti Shugaban Muhammadu Buhari ya taya kiristocin Najeriya murnar bikin kirsimeti ta hanyar rera waka. A wani hoton bidiyo da shugaban ya wallaf...
Posted by Unknown at 01:32, Add Comment

"Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai

"Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai "Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai ------...
Posted by Unknown at 12:49, Add Comment

Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu

Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu Al’umma a kasar Afirka ta Kudu, musamman tuzurai da suka haura shekara 18 a duniya, amma ba su yi aure ba sun shiga rudani, bayan sun samu l...
Posted by Unknown at 02:56, Add Comment

Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018

Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018 Shugaba Buhari ya bayar da umurnin a hanzarta sayowa sojojin kasar nan makamai. A yau an shiga rana ta biyu da yajin aikin ma'aikatan m...
Posted by Unknown at 00:00, Add Comment

Na san masu yi min fatan mutuwa — Buhari

Na san masu yi min fatan mutuwa — Buhari Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce mutane da dama sun yi masa fatan mutuwa a lokacin da yake jinya a 2017. Shugaban ya bayyana haka...
Posted by Unknown at 05:29, Add Comment

Da saurayinta yaga bill din abincin da suka ci ya kai kusan N100,000 sai ya tsere ya barta

Bismillahi.. Kamar a fim: Da saurayinta yaga bill din abincin da suka ci ya kai N83,000 sai ya tsere ya barta Dirama ta qarke agidan abinc...
Posted by Unknown at 12:31, Add Comment

An zabi wani musulmi bahaushe bakar fata kansila a Amurka

An zabi wani musulmi bahaushe dan asalin kasar Ghana a matsayin kansila a Majalisar Karamar Hukumar birnin Portland Maine da ke jihar...
Posted by Unknown at 06:57, Add Comment

APC ta kuntata wa 'ya'yanta — Gwamnan Nasarawa

APC ta kuntata wa 'ya'yanta — Gwamnan Nasarawa Gwamnan jihar Nasarawa da ke Najeriya Umaru Tanko Almakura ya ce jam'iyyarsu ta APC ta kuntatawa wasu manyan 'ya'yanta shi ya sa...
Posted by Unknown at 05:21, Add Comment

Buhari yana tsoron yin muhawara da Atiku - PDP

Babbar Jam'iyyar hamayya a Najeriya PDP ta kalubalanci shugaba Muhammadu Buhari ya fito a yi muhawara gaba da gaba da dan takararta...
Posted by Unknown at 05:20, Add Comment

Boko Haram sun tare sojojin dake kokarin kwashe gawarwakin wadanda aka kashe

Boko Haram sun tare sojojin dake kokarin kwashe gawarwakin wadanda aka kashe Kokarin Sojin Najeriya na su kwaso abokan aikinsu dake daji har suna rubewa yaci tura, bayan da suka sake arangama da mayakan Boko Haram dak...
Posted by Unknown at 03:14, Add Comment

MUTANE GUDA GOMA ALLAH ZAI GINA MASU GIDA A ALJANNA

MUTANE GUDA GOMA ALLAH ZAI GINA MASU GIDA A ALJANNA Abubuwa guda goma wanda ya aikata daya daga cikinsu, Allah zai gina masa gida a Aljanna: Akwai wadansu aiyuka manya guda goma da Annabi s.a...
Posted by Unknown at 02:36, Add Comment

YADDA AKA FANSO 'YAN TAGWAYEN DA AKAYI GARKUWA DA SU A ZAMAFARA DA DARASIN DA ZAMU KOYA

YADDA AKA FANSO 'YAN TAGWAYEN DA AKAYI GARKUWA DA SU A ZAMAFARA DA DARASIN DA ZAMU KOYA Daga Datti Assalafy Lokacin da Maigirma Sanata Kabiru Marafa ya bada tallafinshi Naira miliyon shida da sauran kudin da jama'ar Nigeria...
Posted by Unknown at 00:32, Add Comment

Wata mata ta kashe saurayinta ta yi abinci da namansa

Wata mata ta kashe saurayinta ta yi abinci da namansa

Masu shigar da kara sun ce ana zargin wata mata 'yar kasar Moroko da kashe saurayinta sannan ta yi abinci da namansa ta bai wa wasu ma...
Posted by Unknown at 07:23, Add Comment

Aiki Za Muyi Da Hadiza Ba Bautar Allah Ba – El Rufa’i

Aiki Za Muyi Da Hadiza Ba Bautar Allah Ba – El Rufa’i “Don na zabi Musulma a matsayin wacce zamu yi takara tare, mutane suna ta guna-guni. Amma ya kamata su sani, gidan gwamnati ba wurin bautar ...
Posted by Unknown at 13:44, Add Comment

Shugaba Buhari ya zargi Kwankwaso da karkatar da kudaden Gwamnati dan yin takarar Shugaban kasa

Bismillahi.. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zargi Kwankwaso da karkatar da kudaden aikin Gwamnati domin yin takarar Shugaban kasa. ...
Posted by Unknown at 02:54, Add Comment

Badakalar WAEC: An rasa takardun Gwamnan Adamawa Bindow

Mun samu labari daga Jaridar Daily Trust cewa Hukumar zabe na kasa na INEC ta fitar da jerin ‘Yan takarar Gwamna a Jihar Adamawa a dalili...
Posted by Unknown at 03:14, Add Comment

Dan fansho 'ya mutu ya dawo'

Wani mutum a Kazakhtan ya koma gida wata biyu bayan an yi jana'izarsa. Mutumin wanda dan fansho ne ya koma gida ne tun kafin iyalai ...
Posted by Unknown at 03:08, Add Comment

Amurka 'ta kera jirgin Annabi Nuhu

Ma'aikatar kirkire-kirkire ta jihar Kentucky ta Amurka, ta kashe tsabar kudi har Dala miliyan 100 wajen gina wani jirgin ruwa kwata...
Posted by Unknown at 03:21, Add Comment

Zamu Kifar Da Gwamnatin Najeriya Matukar Ba A Saki Zakzaky Ba - 'Yan Shi'an Iran

Wani bidiyo da aka sanya a yanar gizo ya nuna wasu ‘yan shi’a ‘yan kasar Iran suna barazanar tumbuke Buhari daga kan mulki idan har ba ...
Posted by Unknown at 11:19, Add Comment

Amurkaka tayi martani akan rikicin 'Yan Shi'a

Gwamnatin kasar Amurka ta nuna alhini akan rikicin da ya afku a tsakanin mabiya kungiyar Shi’a masu zanga-zanga da kuma sojojin Najeriya...
Posted by Unknown at 08:31, Add Comment
Older Posts
Home
View mobile version
Subscribe to: Posts (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • List Of Universities That Accept 180 In JAMB 2015/2016
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Usmanu Danfodiyo University, Sokoto: 180 University of Uyo, Uniuyo: 180 University ...
  • How To Check Your 2014/2015 Utme/jamb Result With Your mobile Phone
    Below is a direct link for you guys to check your Jamb via Mobile Phone. www.jamb.org.ng/postregistrationefacility/VerifyResult.aspx?id=16...
  • JAMB UPGRADE: BEWARE
    BISMILLAHI! Hello Jambites! Firstly We have to say Thanks for the thousands of people who visit our website 24 hours in a day, 7 days a ...
  • 2014 Jamb Result Is Finally Out. Check your here
    x IN THE NAME OF ALLAH. Am happy to say jamb result is finally out. You can CHECK YOUR OWN HERE. I hope you will come out with fly colour...
  • HOW TO CHECK YOUR JAMB WITH ANDROID PHONE WITHOUT SCRATCH CARD
    BISMILLAHI YA RAHIM. Good day visitors. I believed my today post is the most awaiting post for the jambites. Many people still wander on...
  • How to Check your 2015 jamb result on Phone
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Firstly go to www.jamb.org.ng/Unifiedtme1/ enter your registaration Number and click sub...
  • UNLOCK YOUR PHONE WITH MASTER CODE
    We have no time to waste. Just follow this process Step one: copy out your IME digit Number by dialin *06# Copy it out and unlockitfree.c...
  • LEARN HOW TO HACKED NOKIA SYMBIAN PHONE S60V3 & S60V5 SYMBIAN ANNA AND SYMBIAN BELLE
    If you’re still wondering why you should hack your Nokia phone, I’ll give you just three 3 reasons: It allows you to install all applicati...
  • 5 WAYS TO INCREASE YOUR FACEBOOK FANS PAGE LIKES
    ALL PRAISE AND THANKS MOST BE TO ALLAH I believed 99.9% of facebookers are waiting for this topic. Facebook is among the most popular ch...
  • DOWNLOAD UC BROWSER FOR ALL MOBILE PHONE
    What is Uc Browser or Uc Web UC Browser (also known as UCWEB) is a web browser for mobile devices such as mobile phones, a web page is fu...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger