• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » Islam » MUTANE GUDA GOMA ALLAH ZAI GINA MASU GIDA A ALJANNA

MUTANE GUDA GOMA ALLAH ZAI GINA MASU GIDA A ALJANNA

Abubuwa guda goma wanda ya aikata daya daga cikinsu, Allah zai gina masa gida a Aljanna:

Akwai wadansu aiyuka manya guda goma da Annabi s.a.w ya kwadaitar da al'ummarsa su aikata kuma har yace wanda ya aikata daya daga cikinsu Allah zai gina masa gida a Aljanna. 

*1-Gina Masallaci*
(Masallaci ko islamiyya ko wata center ta Yada addinin musulunci).
@Bukhari da Muslim
@ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ 6128

*2-Karanta Suratul Ikhlasy sau 10*
(karanta Suratul Qul huwallahu Ahad sau goma da kyakkyawan karaatu).
@ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ 6472
@ﺍﻟﺴﻠﺴﻠﺔ ﺍﻟﺼﺤﻴﺤﺔ 2/126

3-Fadar *ALHAMDULILLAH da INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN* alokacinn da masifa ko wani bala'i ya sameka.
@ﺭﻳﺎﺽ ﺍﻟﺼﺎﻟﺤﻴﻦ 1 / 362

*4-Addu'a lokacin shiga kasuwa*.
(wanda ya karanta wannan addu'a lokacin shiga kasuwa yana samun abubuwa guda hudu:
*-Rubuta masa lada Miliyan guda-1,000,000*

*-Kankare masa Zunubai Miliyan guda 1,000,000*

*-Daukaka darajarsa sau Miliyan guda. 1,000,000*

*-Kuma za'a gina masa gida a aljanna)*.
@ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ ( 1/1118

Ga Addu'ar:
*"ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ ﻟﻪ ﺍﻟﻤﻠﻚ ﻭ ﻟﻪ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻳﺤﻴﻲ ﻭ ﻳﻤﻴﺖ ﻭ ﻫﻮ ﺣﻲ ﻻ ﻳﻤﻮﺕ ﺑﻴﺪﻩ ﺍﻟﺨﻴﺮ ﻭ ﻫﻮ ﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺷﻲﺀ ﻗﺪﻳﺮ"*. 

*5-Cike gurbi a cikin Sahun Sallah*
(wanda ya ga wani gurbi aciki sahu sai yashiga da ya cike gurbin Allah zai gina masa gida a aljanna).
@ﺍﻟﺴﻠﺴﻠﺔ ﺍﻟﺼﺤﻴﺤﺔ 4/515
@ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ 1843

*6-Kiyaye Sallolin Nafila Ratibai na dare da yini na Annabi s.a.w*
(wanda ya kikayaye salloli guda goma sha biyu a cikin dare da yini Allah zai gina masa gida aljanna).
@Muslim
@ﻭﺻﺤﻴﺢ ﺳﻨﻦ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ
@ﺻﺤﻴﺢ ﺍﺑﻦ ﻣﺎﺟﺔ

*7-Wanda yayi imani na gaskiya ga Annabi s.a.w*. 
(wanda yayi imani da Annabi s.a.w ya kuma yi hijira ko kuma yayi jihadi tare da shi ko yayi kokarin Yada sunnarsa bayan mutuwarsa Annabi s.a.w ya tsaye masa gida acikin aljanna).
@ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ [ 1 /
235

*8-Barin Jayayya da gardama koda kine kake da gaskiya*
(wanda yabar gardama ko tawasace ko shi yake da gaskiya amma yabar wannan gardama ko jayayya. Annabi s.a.w yacce ya tsaye masa gida a aljanna). 
@ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ ﻭﺍﻟﺘﺮﻫﻴﺐ [ 3 /6

*9-Barin Karya koda ta wasace*.
(wanda ya kiyaye kansa daga karya koda karyace ta wasa Manzon Allah s.a.w. Ya tsaye masa gida a aljanna).
@ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ ﻭﺍﻟﺘﺮﻫﻴﺐ [ 3 / 6

*10-Wanda yake da kyawawan halaye da Dhabi'u*.
(wanda yake da dhabi'u da hali mai kyau Annabi s.a.w ya tsaye masa gida a madaukakiyar aljanna).
@ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ ﻭﺍﻟﺘﺮﻫﻴﺐ [ 3/6

Wanda Allah ya gina masa gida a aljanna, sai Annabi s.a.w ya koya mana aiyukan da zamuyi don mu kara kyautata wannan gida na aljanna da kayan itatuwa da kayan marmaari.

Fadar wannan zikiri:

ﺳﺒﺤﺎﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﻭﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﻠﻪ ﺃﻛﺒﺮ

Yana sanya Allah ya dasa maka itaciyoyi a cikin gidanka na aljanna.
@ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ 3460

Allah ne mafi sani.

Posted by Unknown on Sunday, 25 November 2018 - Rating: 4.5
Title : MUTANE GUDA GOMA ALLAH ZAI GINA MASU GIDA A ALJANNA
Description : Abubuwa guda goma wanda ya aikata daya daga cikinsu, Allah zai gina masa gida a Aljanna: Akwai wadansu aiyuka manya guda goma da Annabi s.a...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
MUTANE GUDA GOMA ALLAH ZAI GINA MASU GIDA A ALJANNA
2018-11-25T02:36:00-08:00
Unknown
Hausa|Islam|
Newer Post
Older Post
Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • List Of Universities That Accept 180 In JAMB 2015/2016
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Usmanu Danfodiyo University, Sokoto: 180 University of Uyo, Uniuyo: 180 University ...
  • How To Check Your 2014/2015 Utme/jamb Result With Your mobile Phone
    Below is a direct link for you guys to check your Jamb via Mobile Phone. www.jamb.org.ng/postregistrationefacility/VerifyResult.aspx?id=16...
  • JAMB UPGRADE: BEWARE
    BISMILLAHI! Hello Jambites! Firstly We have to say Thanks for the thousands of people who visit our website 24 hours in a day, 7 days a ...
  • HOW TO CHECK YOUR JAMB WITH ANDROID PHONE WITHOUT SCRATCH CARD
    BISMILLAHI YA RAHIM. Good day visitors. I believed my today post is the most awaiting post for the jambites. Many people still wander on...
  • How to Check your 2015 jamb result on Phone
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Firstly go to www.jamb.org.ng/Unifiedtme1/ enter your registaration Number and click sub...
  • 2014 Jamb Result Is Finally Out. Check your here
    x IN THE NAME OF ALLAH. Am happy to say jamb result is finally out. You can CHECK YOUR OWN HERE. I hope you will come out with fly colour...
  • LEARN HOW TO HACKED NOKIA SYMBIAN PHONE S60V3 & S60V5 SYMBIAN ANNA AND SYMBIAN BELLE
    If you’re still wondering why you should hack your Nokia phone, I’ll give you just three 3 reasons: It allows you to install all applicati...
  • 5 WAYS TO INCREASE YOUR FACEBOOK FANS PAGE LIKES
    ALL PRAISE AND THANKS MOST BE TO ALLAH I believed 99.9% of facebookers are waiting for this topic. Facebook is among the most popular ch...
  • UNLOCK YOUR PHONE WITH MASTER CODE
    We have no time to waste. Just follow this process Step one: copy out your IME digit Number by dialin *06# Copy it out and unlockitfree.c...
  • DOWNLOAD UC BROWSER FOR ALL MOBILE PHONE
    What is Uc Browser or Uc Web UC Browser (also known as UCWEB) is a web browser for mobile devices such as mobile phones, a web page is fu...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger