• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » Boko Haram sun tare sojojin dake kokarin kwashe gawarwakin wadanda aka kashe

Boko Haram sun tare sojojin dake kokarin kwashe gawarwakin wadanda aka kashe

Kokarin Sojin Najeriya na su kwaso abokan aikinsu dake daji har suna rubewa yaci tura, bayan da suka sake arangama da mayakan Boko Haram dake kewayen dake wurin, kuma aka sake dauki ba dadi dasu, har ma sun sake karkashe su da ma kwasar makamai, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

Alamu dai na nuna bayan wancan harin na Metele a Guzumala LGA, a makon jiya, mayakan Boko Haram ba tserewa suka yi ba, zamansu suka yi a yankin, kuma sun hana a shiga ko a fita daga garin.
Bataliya ta 119 ce dake Bagam inda sojojin suka hallara, taje domin ta kwaso gawarwakin na bataliya ta 157, amma sai aka sami asarar rayuka da manyan makamai.
Majiyarmu, tace, "a safiyar jiya misalin 10:00am sun mana kwanton bauna, sun kuma sake kame mana mutane, sun kuma kwace motocin yaki na igwa da manyan bindigogi, amma munyi nasarar kwaso gawarwaki shuda daga wadanda muka je debowa"

Posted by Unknown on Sunday, 25 November 2018 - Rating: 4.5
Title : Boko Haram sun tare sojojin dake kokarin kwashe gawarwakin wadanda aka kashe
Description : Kokarin Sojin Najeriya na su kwaso abokan aikinsu dake daji har suna rubewa yaci tura, bayan da suka sake arangama da mayakan Boko Haram dak...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
Boko Haram sun tare sojojin dake kokarin kwashe gawarwakin wadanda aka kashe
2018-11-25T03:14:00-08:00
Unknown
Hausa|
Newer Post
Older Post
Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger