• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » ‘Yar wasar Hollywood Lindsay Lohan ta musulunta

‘Yar wasar Hollywood Lindsay Lohan ta musulunta

Bismillahi..

Shahararriyar ‘yar wasan nan ta Hollywood mai suna Lindsay Lohan dai ta karbi musulunci kuma har ta fara zurfi a cikin addinin

‘Yar wasar Hollywood Lindsay Lohan ta musulunta

Akwai kishin-kishin din cewa shararriyar ‘yar wasan nan ta kasar Amurka Lindsay Lohan ta zama Musulma. Kwanakin baya ne dai aka yi ta yada wannan rade-rade kuma da alamu hakan gaskiya ne.

Tauraruwar Hollywood Lohan ta dai goge duk rubuce rubuce da ta taba yi a shafukan ta irin su Instagram kamar yadda muka samu labari daga Jaridar Daily Trust. Yanzu haka dai idan ka shiga shafin na Lindsay Lohon za ka ci karo ne da kalmar Assalamu Alaikum.

An dai ga Jarumar ta koma saka Hijabi a jikin ta sai ga shi a wancan makon da ya wuce Tauraruwar ta yanko wasu maganganu na Annabi Muhammadu SAW domin tunawa da Ranar mata na Duniya. Da alamu dai Lindsay Lohan ta karbi addinin Musulunci.

Shahararren dan wasan Kwaikwayon nan na Hausa kuma watau Ali Nuhu ya cika shekaru 42 da haihuwa a Duniya jiya. Ali Nuhu dai ba karamin tauraro bane don kuwa yayi fice a Duniya.

Alhamdulillahi.. Share and Comments.

Posted by Unknown on Thursday, 16 March 2017 - Rating: 4.5
Title : ‘Yar wasar Hollywood Lindsay Lohan ta musulunta
Description : Bismillahi .. Shahararriyar ‘yar wasan nan ta Hollywood mai suna Lindsay Lohan dai ta karbi musulunci kuma har ta fara zurfi a c...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
‘Yar wasar Hollywood Lindsay Lohan ta musulunta
2017-03-16T14:51:00-07:00
Unknown
Hausa|
Newer Post
Older Post
Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • Man Utd sack Mourinho after poor start to the season
    The Red Devils have won just two of their last eight matches in all competitions and sit 11 points off fourth place in the Premier League J...
  • Top 10 Richest Hausa Kannywood Actors And Actresses In Nigeria 2018
    Nigeria is a country known for it different ethnicity and tradition , one of the majority group is the Hausa. Nigeria Entertainment World is...
  • Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018
    Shugaba Buhari ya bayar da umurnin a hanzarta sayowa sojojin kasar nan makamai. A yau an shiga rana ta biyu da yajin aikin ma'aikatan m...
  • Bidiyon Yadda Buhari ya rera wakar Kirsimeti
    Shugaban Muhammadu Buhari ya taya kiristocin Najeriya murnar bikin kirsimeti ta hanyar rera waka. A wani hoton bidiyo da shugaban ya wallaf...
  • Get Etisalat 11GB at just 1700 Naira and valid for a month
    BISMILLAHI.. This is unbeliable. You can now enjoy etisalat 11GB data at just 1700 Naira bank payment or 1900 for recharge card  payment...
  • Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu
    Al’umma a kasar Afirka ta Kudu, musamman tuzurai da suka haura shekara 18 a duniya, amma ba su yi aure ba sun shiga rudani, bayan sun samu l...
  • "Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai
    "Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai ------...
  • I have better things to do with my life than being a governor, says El-Rufai
    Governor of Kaduna State, Mallam Nasir El-rufai, said that he has better things to do with his life than being the governor of Kaduna State...
  • Buhari approves NYSC, Law School for NOUN graduates
    President Muhammadu Buhari has assented to the National Open University Amendment Act, to allow the institution to operate as all other univ...
  • Na san masu yi min fatan mutuwa — Buhari
    Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce mutane da dama sun yi masa fatan mutuwa a lokacin da yake jinya a 2017. Shugaban ya bayyana haka...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger