• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » News » Saudiyya ta daƙile kai hari Masallacin Ka'aba

Saudiyya ta daƙile kai hari Masallacin Ka'aba

Bismillah.
Ƙasar Saudiyya ta ce ta daƙile wani "yunƙurin harin ta'addanci" da aka so kai wa Masallacin Harami a Makkah - wurin ibada mafi tsarki ga musulmi.
Wani ɗan ƙunar-bakin-wake ya tarwatsa kansa lokacin da dakarun tsaro suka zagaye ginin da yake ciki, in ji ma'aikatar harkokin cikin gida.
Ginin ya ruguje, inda ya jikkata mutum 11 ciki har da 'yan sanda. Jami'ai sun ce an kuma kama wasu 'yan ta-da-ƙayar-baya guda biyar da ake zargi.
Miliyoyin al'ummar Musulmi ne daga faɗin duniya ke taruwa a Makkah don aikin Umrah a ƙarshen azumin watan Ramadan.
Jami'an Saudiyya ba su fitar da ƙarin bayani a kan harin ta'addancin da suka daƙile ba.
A shekarun baya-bayan nan, ƙasar Saudiyya ta fuskanci jerin munanan hare-hare, ƙungiyar IS mai iƙirarin jihadi ta yi iƙirarin kai da dama a cikinsu.
Akasarin hare-haren, ana kai su ne kan tsiraru mabiya ɗariƙar Shi'a na ƙasar da kuma dakarun tsaro.
A watan Yulin shekara ta 2016, an kashe jami'in tsaro huɗu a wani harin ƙunar-baƙin-wake da aka kai kusa da Masallacin Annabi a Madina.
Saudiyya dai na cikin rubdugun mayaƙan da ke gwabza faɗa da ƙungiyar IS da sauran wasu 'yan bindiga masu iƙirarin jihadi a ƙarƙashin jagorancin Amurka a Syria da Iraqi.

Posted by Unknown on Friday, 23 June 2017 - Rating: 4.5
Title : Saudiyya ta daƙile kai hari Masallacin Ka'aba
Description : Bismillah . Ƙasar Saudiyya ta ce ta daƙile wani "yunƙurin harin ta'addanci" da aka so kai wa Masallacin Harami a Makkah - wur...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
Saudiyya ta daƙile kai hari Masallacin Ka'aba
2017-06-23T22:47:00-07:00
Unknown
Hausa|News|
Newer Post
Older Post
Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • List Of Universities That Accept 180 In JAMB 2015/2016
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Usmanu Danfodiyo University, Sokoto: 180 University of Uyo, Uniuyo: 180 University ...
  • How To Check Your 2014/2015 Utme/jamb Result With Your mobile Phone
    Below is a direct link for you guys to check your Jamb via Mobile Phone. www.jamb.org.ng/postregistrationefacility/VerifyResult.aspx?id=16...
  • JAMB UPGRADE: BEWARE
    BISMILLAHI! Hello Jambites! Firstly We have to say Thanks for the thousands of people who visit our website 24 hours in a day, 7 days a ...
  • 2014 Jamb Result Is Finally Out. Check your here
    x IN THE NAME OF ALLAH. Am happy to say jamb result is finally out. You can CHECK YOUR OWN HERE. I hope you will come out with fly colour...
  • HOW TO CHECK YOUR JAMB WITH ANDROID PHONE WITHOUT SCRATCH CARD
    BISMILLAHI YA RAHIM. Good day visitors. I believed my today post is the most awaiting post for the jambites. Many people still wander on...
  • How to Check your 2015 jamb result on Phone
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Firstly go to www.jamb.org.ng/Unifiedtme1/ enter your registaration Number and click sub...
  • UNLOCK YOUR PHONE WITH MASTER CODE
    We have no time to waste. Just follow this process Step one: copy out your IME digit Number by dialin *06# Copy it out and unlockitfree.c...
  • LEARN HOW TO HACKED NOKIA SYMBIAN PHONE S60V3 & S60V5 SYMBIAN ANNA AND SYMBIAN BELLE
    If you’re still wondering why you should hack your Nokia phone, I’ll give you just three 3 reasons: It allows you to install all applicati...
  • 5 WAYS TO INCREASE YOUR FACEBOOK FANS PAGE LIKES
    ALL PRAISE AND THANKS MOST BE TO ALLAH I believed 99.9% of facebookers are waiting for this topic. Facebook is among the most popular ch...
  • DOWNLOAD UC BROWSER FOR ALL MOBILE PHONE
    What is Uc Browser or Uc Web UC Browser (also known as UCWEB) is a web browser for mobile devices such as mobile phones, a web page is fu...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger