• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » Dan takarar shugaban kasa a PDP ya roki yan Nigeria da su yi karo-karo don saya masa tikitin tsayawa takara

Dan takarar shugaban kasa a PDP ya roki yan Nigeria da su yi karo-karo don saya masa tikitin tsayawa takara

Bismillahi..
A ranar asabar, 1 ga watan Satumba, Malam Hamidu Tafida, wanda ya bayyana kudirinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, ya roki yan Nigeria da su yi masa karo karon 200 kowanne, don bashi damar siyen tikitin tsayawa takara.
Kamfanin dillancin labarai na NAN ta ruwaito cewa, Tafida ya yi wannan roko ne a Jalingo ya yin da ya ke kaddamar da kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasar.
NAIJ.com ta tattara rahoto cewa yanayin da kasar ta ke a ciki na bukatar sadaukarwa daga dukkanin yan Nigeria don ganin komai ya daidaita a kasar.

"A yau ina farin cikin sanar da kudurina na tsayawa takarar shugaban kasar Nigeria. Bari na yi amfani da wannan damar, in roki akalla yan Nigeria Miliyan daya, da su yi karo karo na Naira 200 kowanne, su saya min tikitin tsayawa takara don bani damar cika alkawuran da na dauka" a cewar sa.
Tafida, wanda mataimakin darakta ne a karamar hukumar Jalingo da ke jihar Taraba, ya yi nuni da cewa, ya zamarwa yan Nigeria dole su kauracewa batagarin yan siyasa, don ganin dprewar ci gaban kasar.
Ya ce idan har haaka zabe shi, zai magance cin hanci da rashawa da kuma matsalar tsaro da tayiwa kasar katutu, kana zai samar da hanyoyin ci gaba a kasar. Dan takarar ya kuma yi alkawarin samar da ayyukan yi ta hanyar farfado da masana'antu da kuma bunkasa fannin noma.
Ya shawarci al'umma da su yaki mummunar akidar nan ta siyen kuri’u, ya na mai cewa irin wannan dabi’a ce ke gurguntar da kasar.
Posted by Unknown on Sunday, 2 September 2018 - Rating: 4.5
Title : Dan takarar shugaban kasa a PDP ya roki yan Nigeria da su yi karo-karo don saya masa tikitin tsayawa takara
Description : Bismillahi.. A ranar asabar, 1 ga watan Satumba, Malam Hamidu Tafida, wanda ya bayyana kudirinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a karka...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
Dan takarar shugaban kasa a PDP ya roki yan Nigeria da su yi karo-karo don saya masa tikitin tsayawa takara
2018-09-02T06:30:00-07:00
Unknown
Hausa|
Newer Post
Older Post
Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • List Of Universities That Accept 180 In JAMB 2015/2016
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Usmanu Danfodiyo University, Sokoto: 180 University of Uyo, Uniuyo: 180 University ...
  • How To Check Your 2014/2015 Utme/jamb Result With Your mobile Phone
    Below is a direct link for you guys to check your Jamb via Mobile Phone. www.jamb.org.ng/postregistrationefacility/VerifyResult.aspx?id=16...
  • JAMB UPGRADE: BEWARE
    BISMILLAHI! Hello Jambites! Firstly We have to say Thanks for the thousands of people who visit our website 24 hours in a day, 7 days a ...
  • 2014 Jamb Result Is Finally Out. Check your here
    x IN THE NAME OF ALLAH. Am happy to say jamb result is finally out. You can CHECK YOUR OWN HERE. I hope you will come out with fly colour...
  • HOW TO CHECK YOUR JAMB WITH ANDROID PHONE WITHOUT SCRATCH CARD
    BISMILLAHI YA RAHIM. Good day visitors. I believed my today post is the most awaiting post for the jambites. Many people still wander on...
  • How to Check your 2015 jamb result on Phone
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Firstly go to www.jamb.org.ng/Unifiedtme1/ enter your registaration Number and click sub...
  • UNLOCK YOUR PHONE WITH MASTER CODE
    We have no time to waste. Just follow this process Step one: copy out your IME digit Number by dialin *06# Copy it out and unlockitfree.c...
  • LEARN HOW TO HACKED NOKIA SYMBIAN PHONE S60V3 & S60V5 SYMBIAN ANNA AND SYMBIAN BELLE
    If you’re still wondering why you should hack your Nokia phone, I’ll give you just three 3 reasons: It allows you to install all applicati...
  • 5 WAYS TO INCREASE YOUR FACEBOOK FANS PAGE LIKES
    ALL PRAISE AND THANKS MOST BE TO ALLAH I believed 99.9% of facebookers are waiting for this topic. Facebook is among the most popular ch...
  • DOWNLOAD UC BROWSER FOR ALL MOBILE PHONE
    What is Uc Browser or Uc Web UC Browser (also known as UCWEB) is a web browser for mobile devices such as mobile phones, a web page is fu...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger