• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » Tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ya fice daga PDP

Tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ya fice daga PDP

Bismillahi..
Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekaru ya fice daga jam'iyyar PDP.
Da asubahin Talatar nan ne Shekaru ya bayyana ficewa daga PDP, cewar mai magana da yawunsa Malam Sule Ya'u Sule.

Shekarau, wanda yana daya daga masu neman takarar shugaban Najeriya a jami'iyyar PDP ya ce ya fice ne daga jam'iyyar saboda zargin rashin adalci a bangaren shugabannin jam'iyyar na kasa, wajen rushe shugabancin jam'iyyar na jihar Kano, da yunkurin mikawa Kwankwaso shugabancin.
A ranar Litinin ma wasu dubban yan PDP a Kano sun yi wata zanga-zangar nuna adawa da matakin uwar jam'iyyar.
Shekaru ya ce gabanin daukar wannan mataki, sai da suka zauna da shugabancin PDP na kasa har sau hudu domin gabatar da korafinsu, da kuma kokari warware matsalar.
Sanarwar da mai magana da yawun jam'iyyar ya fitar ta ce za a maye gurbin shugabannin da aka rushe da kwamitin rikon kwarya.
Har yanzu ba a kai ga bayyana 'yan kwamitin ba, sai dai wasu kafofin watsa labaran Najeriya sun rawaito cewa makusantan Kwankwaso za a nada.
A ranar Asabar din da ta gabata ne uwar jam'iyyar PDP ta kasa ta bayar da sanarwar rushe shugabancin jam'iyyar na Kano, sai dai har yanzu ba a bada dalilan daukar matakin ba.
Sanarwar da mai magana da yawun jam'iyyar ya fitar ta ce za a maye gurbin shugabannin da aka rushe da kwamitin rikon kwarya.
Har yanzu ba a kai ga bayyana 'yan kwamitin ba, sai dai wasu kafofin watsa labaran Najeriya sun rawaito cewa makusantan Kwankwaso za a nada.
Kawo yanzu dai Malam Shekaru bai bayyana jam'iyyar da zai koma ba shi da magoya bayansa.
Sai dai wasu bayanai na cewa akwai alama zai koma jam'iyyar APC ne, wacce a baya ya fice saboda shigar Kwankwaso.
A shekarar 2015 ne Malam Shekarau ya fice daga APC bayan zargin shugabancin jam'iyyar na lokacin da nuna musu rashin adalci ta hanyar fifita Kwankwaso a kansu.
Posted by Unknown on Tuesday, 4 September 2018 - Rating: 4.5
Title : Tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ya fice daga PDP
Description : Bismillahi.. Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekaru ya fice daga jam'iyyar PDP. Da asubahin Talatar nan ne Shekaru ya bayyana fice...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
Tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ya fice daga PDP
2018-09-04T04:09:00-07:00
Unknown
Hausa|
Newer Post
Older Post
Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • List Of Universities That Accept 180 In JAMB 2015/2016
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Usmanu Danfodiyo University, Sokoto: 180 University of Uyo, Uniuyo: 180 University ...
  • How To Check Your 2014/2015 Utme/jamb Result With Your mobile Phone
    Below is a direct link for you guys to check your Jamb via Mobile Phone. www.jamb.org.ng/postregistrationefacility/VerifyResult.aspx?id=16...
  • JAMB UPGRADE: BEWARE
    BISMILLAHI! Hello Jambites! Firstly We have to say Thanks for the thousands of people who visit our website 24 hours in a day, 7 days a ...
  • 2014 Jamb Result Is Finally Out. Check your here
    x IN THE NAME OF ALLAH. Am happy to say jamb result is finally out. You can CHECK YOUR OWN HERE. I hope you will come out with fly colour...
  • HOW TO CHECK YOUR JAMB WITH ANDROID PHONE WITHOUT SCRATCH CARD
    BISMILLAHI YA RAHIM. Good day visitors. I believed my today post is the most awaiting post for the jambites. Many people still wander on...
  • How to Check your 2015 jamb result on Phone
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Firstly go to www.jamb.org.ng/Unifiedtme1/ enter your registaration Number and click sub...
  • UNLOCK YOUR PHONE WITH MASTER CODE
    We have no time to waste. Just follow this process Step one: copy out your IME digit Number by dialin *06# Copy it out and unlockitfree.c...
  • LEARN HOW TO HACKED NOKIA SYMBIAN PHONE S60V3 & S60V5 SYMBIAN ANNA AND SYMBIAN BELLE
    If you’re still wondering why you should hack your Nokia phone, I’ll give you just three 3 reasons: It allows you to install all applicati...
  • 5 WAYS TO INCREASE YOUR FACEBOOK FANS PAGE LIKES
    ALL PRAISE AND THANKS MOST BE TO ALLAH I believed 99.9% of facebookers are waiting for this topic. Facebook is among the most popular ch...
  • DOWNLOAD UC BROWSER FOR ALL MOBILE PHONE
    What is Uc Browser or Uc Web UC Browser (also known as UCWEB) is a web browser for mobile devices such as mobile phones, a web page is fu...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger