Bismillahi. .
Sanatoci sun ba wa Mukaddashin shugaban Kasa Yemi Osinbajo wa’adin mako biyu da ya ba su kasafin ma’aikatu 31 da suka hada da NNPC da Hukumar Jiragen Ruwa kamar yadda kundin tsarin mulkin kasa ya ba su wannan iko.
A wani yunkuri da Sanata Bala Na’Allah ya gabatar an dakatar da hukumomin da kashe ko kwandala har sai an sai an cimma wannan wa’adi. Sanatocin na zargin hukumomin da kashe Tiriliyoyin Nairori ba bisa ka’ida ba.
Alhamdulilahi.. Share and comments
Title : Sanatoci Sun Ba Osinbajo Wa’adin Sati Biyu
Description : Bismillahi . . Sanatoci sun ba wa Mukaddashin shugaban Kasa Yemi Osinbajo wa’adin mako biyu da ya ba su kasafin ma’aikatu 31 da suka hada d...