• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018

Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018

Shugaba Buhari ya bayar da umurnin a hanzarta sayowa sojojin kasar nan makamai.

A yau an shiga rana ta biyu da yajin aikin ma'aikatan majalisun kasa suka yi.

Mataimakin shugaban kasa, Osinbajo ya nuna takaicinsa kan yadda wasu ke yi wa Buhari fatan mutuwa.

Kotu ta shaidawa Ibrahim Shekarau cewa dole sai ya yi bayanin kudaden makaman da ake tuhumarsa.

Archbishop din mabiyar darikar Katolika na Abuja, Cardinal Onaiyekan ya ce har yanzu babu wani sahihin dan takarar shugaban kasa a 2019.

Gwamnatin jahar Zamfara ta raba ma 'yan banga Babura 850 don yaki da 'yan bindiga.

Yajin aiki: An kasa cimma matsaya a tattaunawa tsakanin gwamnati da kungiyar Malama ASUU.

Kotu ta bai wa hukumomin tsaron Najeriya wa'addin kwanaki 3 su kamo tsohuwar ministan man fetur Diezani Allison Madueke daga Landan su gurfanar da ita gabanta.

Kamfanin NNPC ya ce babu wani kunci da al'ummar Najeriya za ta fuskanta a bana na man fetur.

Kasar Iran ta ce Amurka ba ta isa ta sanya mana takunkumi kan mai ba.

Shugaban Kasar Aljeriya Buteflika ya soke gana wa da Yariman Saudiyya bin Salman.

Wani rahoto da aka fitar ya sake bayyana irin zaluncin da ake kasar Myammar take yi wa Musulman Arakan.

EPL: Manchester City ta ci Watford 2:1 a wasan da suka buga jiya.

EPL: West Ham United ta ci Cardiff City 3:1 a wasan jiya.

Posted by Unknown on Wednesday, 5 December 2018 - Rating: 4.5
Title : Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018
Description : Shugaba Buhari ya bayar da umurnin a hanzarta sayowa sojojin kasar nan makamai. A yau an shiga rana ta biyu da yajin aikin ma'aikatan m...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018
2018-12-05T00:00:00-08:00
Unknown
Hausa|
Newer Post
Older Post
Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • JAMB UPGRADE: BEWARE
    BISMILLAHI! Hello Jambites! Firstly We have to say Thanks for the thousands of people who visit our website 24 hours in a day, 7 days a ...
  • List Of Universities That Accept 180 In JAMB 2015/2016
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Usmanu Danfodiyo University, Sokoto: 180 University of Uyo, Uniuyo: 180 University ...
  • HOW TO CHECK YOUR JAMB WITH ANDROID PHONE WITHOUT SCRATCH CARD
    BISMILLAHI YA RAHIM. Good day visitors. I believed my today post is the most awaiting post for the jambites. Many people still wander on...
  • How to Check your 2015 jamb result on Phone
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Firstly go to www.jamb.org.ng/Unifiedtme1/ enter your registaration Number and click sub...
  • Man Utd sack Mourinho after poor start to the season
    The Red Devils have won just two of their last eight matches in all competitions and sit 11 points off fourth place in the Premier League J...
  • What Cristiano Ronaldo did when Real Madrid stopped following him on social media amid airbrushing claims
    Cristiano Ronaldo completed a £100million transfer from Real Madrid to Juventus in the summer ending his nine-year tenure at the Bernabeu. ...
  • Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018
    Shugaba Buhari ya bayar da umurnin a hanzarta sayowa sojojin kasar nan makamai. A yau an shiga rana ta biyu da yajin aikin ma'aikatan m...
  • Bidiyon Yadda Buhari ya rera wakar Kirsimeti
    Shugaban Muhammadu Buhari ya taya kiristocin Najeriya murnar bikin kirsimeti ta hanyar rera waka. A wani hoton bidiyo da shugaban ya wallaf...
  • Ladies cries out over scarcity of men to marry them
    Research has revealed that some single women are now complaining due to over scarcity of suitors in the country. It is the desire of most la...
  • Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu
    Al’umma a kasar Afirka ta Kudu, musamman tuzurai da suka haura shekara 18 a duniya, amma ba su yi aure ba sun shiga rudani, bayan sun samu l...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger