Bismillahi..
A jiya Juma'a wani gidan Rediyo mai zaman kansa a jihar Kano, ya kawo rahoton wani ANGO da ya saki AMARYARSA kwana daya da yin aure. Lamarin ya faru ne a Unguwa Uku da ke karamar hukumar Tarauni a jihar Kano.
A yayin tattauna lamarin rundunar Hisbah ta jihar Kano ta koka akan wannan batu, a matsayin izgili ga Allah da kuma wulakanta aure. Sai dai an boye dalilin sakin, wanda Ango da Amarya ne kadai suka sani.
Allah shi kyauta..
Title : ANGO Ya Saki AMARYA Kwana Daya Da Daura Aure A Jihar Kano
Description : Bismillahi.. A jiya Juma'a wani gidan Rediyo mai zaman kansa a jihar Kano, ya kawo rahoton wani ANGO da ya saki AMARYARSA kwana daya da...