Bismillahi. .
Da yawa daga cikin yan wasan hausa sun samu damar zuwa kasa mai tsarki. Tun daga kan Hafsat Idris barauniya, Naziru ahmad hausawa, Samira Ahmad, Mansura Isa da dai sauransu. Kalli hotunansu a kasa mai tsarki
Title : Kalli hotunan yan wasan Hausar da suka samu zuwa Hajjin bana 2018
Description : Bismillahi. . Da yawa daga cikin yan wasan hausa sun samu damar zuwa kasa mai tsarki. Tun daga kan Hafsat Idris barauniya, Naziru ahmad ...