Bismillahi.
Idan masu katatu basu manta ba zasu iya tunawa akwai jita jitar cewa Pogba baya jin dadin zamansa a manchester united. A wani hira da akayi da pogban yace "Akwai abubuwa da yawa da idan na fada sai an ci tarata"
Duk da haka Mourinho yace "Pogba bai taba burgeni ba kamar yanzu. Duk da yake munyi shekara biyu da yan satuttuka dashi amman ku duba ya dawo tirenin Ranar Monday kuma bayan kwana uku ba buga wasa. Yayi kokari sosai"
"Maganar da yayi na cewa yayi kwallo ne saboda kungiyarsa da kuma yan Kallo abu ne mai ba sha'awa"
Title : Pogba bai taba sanya ni farin ciki ba ____Mourinho
Description : Bismillahi. Idan masu katatu basu manta ba zasu iya tunawa akwai jita jitar cewa Pogba baya jin dadin zamansa a manchester united. A ...