• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » An kusa a fara gini da fitsarin dan adam a Afirka Ta Kudu

An kusa a fara gini da fitsarin dan adam a Afirka Ta Kudu

Daliban wata jami'a a Afirka ta Kudu sun kirkiro wani bulo wanda ba ya illa ga muhalli wanda kuma aka hada da fitsarin dan adam.
Daliban sun hada fitsari da yashi da kwayar halitta ta bakteriya wajen hada bulon, idan aka adana su a daki mai madaidaicin yanayi.
"Ana hada wannan bulon ne kamar yadda ake hadadutsen cikin teku," inji Dyllon Randall, wanda shi ne malamin da ke sa ido a kan aikin binciken da daliban a jami'ar Cape Town.
Wasu bulullukan kamar jan bulo na bukatar zafi domin a gasa su, lamarin da kan haifar da dumamar yanayi saboda yawan iskar carbon dioxide da ake fitarwa.
'Karfinsa kamar dutse'
Daliban masu nazarin kimiyyar hade-hade a jami'ar ta Cape Town (UCT) sun rika samun fitsarin da suke amfani da shi ne wajen tara fitsari a bayin maza.
A wajen hada bulon, da farko a kan sami takin zamani ne, kamin daga baya a yi amfani da sauran fitsarin wajen samar da abin da jami'ar ke kira "bulo da aka samu daga kwayoyin halitta".
Shin fitsari nawa a ke bukata a samar da bulo daya?
A duk lokacin da dan adam yayi fitsari, a kan sami tsakanin mil 200 zuwa 300 na ruwan fitsari
Irin wannan bulon na bukatar lita 25 zuwa lita 30 kafin ya iya girma - wasu za su ce fitsarin na da yawa sosai, amma yawancin fitsarin ana amfani da shi ne wajen samar da wani nau'in taki da yawansa ya kai kilo 1
Saboda haka hada bulo daya na bukatar mutum yayi fitsari sau 100.

Posted by Unknown on Sunday, 28 October 2018 - Rating: 4.5
Title : An kusa a fara gini da fitsarin dan adam a Afirka Ta Kudu
Description : Daliban wata jami'a a Afirka ta Kudu sun kirkiro wani bulo wanda ba ya illa ga muhalli wanda kuma aka hada da fitsarin dan adam. Daliba...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
An kusa a fara gini da fitsarin dan adam a Afirka Ta Kudu
2018-10-28T05:39:00-07:00
Unknown
Hausa|
Newer Post
Older Post
Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • Man Utd sack Mourinho after poor start to the season
    The Red Devils have won just two of their last eight matches in all competitions and sit 11 points off fourth place in the Premier League J...
  • Top 10 Richest Hausa Kannywood Actors And Actresses In Nigeria 2018
    Nigeria is a country known for it different ethnicity and tradition , one of the majority group is the Hausa. Nigeria Entertainment World is...
  • Get Etisalat 11GB at just 1700 Naira and valid for a month
    BISMILLAHI.. This is unbeliable. You can now enjoy etisalat 11GB data at just 1700 Naira bank payment or 1900 for recharge card  payment...
  • Bidiyon Yadda Buhari ya rera wakar Kirsimeti
    Shugaban Muhammadu Buhari ya taya kiristocin Najeriya murnar bikin kirsimeti ta hanyar rera waka. A wani hoton bidiyo da shugaban ya wallaf...
  • Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018
    Shugaba Buhari ya bayar da umurnin a hanzarta sayowa sojojin kasar nan makamai. A yau an shiga rana ta biyu da yajin aikin ma'aikatan m...
  • Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu
    Al’umma a kasar Afirka ta Kudu, musamman tuzurai da suka haura shekara 18 a duniya, amma ba su yi aure ba sun shiga rudani, bayan sun samu l...
  • "Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai
    "Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai ------...
  • I have better things to do with my life than being a governor, says El-Rufai
    Governor of Kaduna State, Mallam Nasir El-rufai, said that he has better things to do with his life than being the governor of Kaduna State...
  • Buhari approves NYSC, Law School for NOUN graduates
    President Muhammadu Buhari has assented to the National Open University Amendment Act, to allow the institution to operate as all other univ...
  • Get 10GB Etisalat data at just 1500 and Valid for a month
    BISMILLAHI.. This is unbeliable. You can now enjoy etisalat 10GB data at just 1500 Naira for bank payment or 1800 for recharge card  pay...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger