• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » Sojoji Sun Sake Kashe 'Yan Shi'a Sama Da Dari Yau A Mararaba- Nyanya Abuja

Sojoji Sun Sake Kashe 'Yan Shi'a Sama Da Dari Yau A Mararaba- Nyanya Abuja

Bismillahi..

Bayan abinda ya faru ranar Asabar tsakanin 'yan Shi'a da Rundanar Sojojin Nijeriya a gadar Zuba me nisan kilomita kadan zuwa Abuja, inda aka samu asarar rayuka da dama daga bangaren Shi'a, daga bangaren Sojojin ma sun fidda wasu hotuna dake dauke da Sojojin da suka ce 'Yan Shi'an ne suka raunata.

A yau ma sojojin sun sake bude wuta kan 'yan Shi'a inda har zuwa kammala wannan rahoton ba a tantance adadin rayukan da aka kashe ba.

Saidai wasu rahotanni sun nuna cewa an kashe mabiya Shi'a sama da dari wadanda suka hada yara da mata.

Hakan ya faru ne a daidai Nyanya dake daf da shiga babban birnin tarayya Abuja, inda dubban tawagar 'yan Shi'a suka nufi shiga Abuja Sojojin suka dakatar dasu. Ga wasu daga hotunan yadda abin ya faru.

Posted by Unknown on Monday, 29 October 2018 - Rating: 4.5
Title : Sojoji Sun Sake Kashe 'Yan Shi'a Sama Da Dari Yau A Mararaba- Nyanya Abuja
Description : Bismillahi.. Bayan abinda ya faru ranar Asabar tsakanin 'yan Shi'a da Rundanar Sojojin Nijeriya a gadar Zuba me nisan kilomita ...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
Sojoji Sun Sake Kashe 'Yan Shi'a Sama Da Dari Yau A Mararaba- Nyanya Abuja
2018-10-29T12:45:00-07:00
Unknown
Hausa|
Newer Post
Older Post
Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • Man Utd sack Mourinho after poor start to the season
    The Red Devils have won just two of their last eight matches in all competitions and sit 11 points off fourth place in the Premier League J...
  • Top 10 Richest Hausa Kannywood Actors And Actresses In Nigeria 2018
    Nigeria is a country known for it different ethnicity and tradition , one of the majority group is the Hausa. Nigeria Entertainment World is...
  • Get Etisalat 11GB at just 1700 Naira and valid for a month
    BISMILLAHI.. This is unbeliable. You can now enjoy etisalat 11GB data at just 1700 Naira bank payment or 1900 for recharge card  payment...
  • Bidiyon Yadda Buhari ya rera wakar Kirsimeti
    Shugaban Muhammadu Buhari ya taya kiristocin Najeriya murnar bikin kirsimeti ta hanyar rera waka. A wani hoton bidiyo da shugaban ya wallaf...
  • Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018
    Shugaba Buhari ya bayar da umurnin a hanzarta sayowa sojojin kasar nan makamai. A yau an shiga rana ta biyu da yajin aikin ma'aikatan m...
  • Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu
    Al’umma a kasar Afirka ta Kudu, musamman tuzurai da suka haura shekara 18 a duniya, amma ba su yi aure ba sun shiga rudani, bayan sun samu l...
  • "Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai
    "Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai ------...
  • I have better things to do with my life than being a governor, says El-Rufai
    Governor of Kaduna State, Mallam Nasir El-rufai, said that he has better things to do with his life than being the governor of Kaduna State...
  • Buhari approves NYSC, Law School for NOUN graduates
    President Muhammadu Buhari has assented to the National Open University Amendment Act, to allow the institution to operate as all other univ...
  • Get 10GB Etisalat data at just 1500 and Valid for a month
    BISMILLAHI.. This is unbeliable. You can now enjoy etisalat 10GB data at just 1500 Naira for bank payment or 1800 for recharge card  pay...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger