• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » Taqaitattun Labaran Safiyar Litinin 29/10/2018

Taqaitattun Labaran Safiyar Litinin 29/10/2018

Shugaba Buhari yana kokarin dinke barakar da ta shigo APC kafin 2019.

Shugaban kungiyar Izala, Bala Lau ya yaba ma Gwamna El-Rufa'i na Kaduna bisa daukan matakin gaggawa kan rikicin Kaduna.

Masu garkuwa da suka sace tagwayen nan a jihar Zamfara sun bukaci a biya su Naira milyan 150.

Wasu 'yanbindiga sun kai wani hari a kasuwan dabbobi da rana tsaka a jihar Taraba.

A jihar Neja za a yi wa mata 50 fida masu dauke da yoyon fitsari.

Sakamakon rikicin Kaduna an dakatar da safara da jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna.

A yau ne gwamnonin Najeriya za su yi taro don tattaunawa kan karin albashi don kaucewa yajin aikin kungiyar kwadago.

Tony Anenih, daya daga cikin wadanda su ka kyankyashi PDP ya mutu yana da shekaru 85.

Jamus ta goyi bayan matakan Turkiyya da Rasha akan Siriya.

An kai wata mummunar hari a Afghanistan har mutane biyar sun mutu.

Jirgin mai kungiyar kwallon kafar Leicester City ya yi hatsari.

EPL: Manchester United ta ci Everton 2:1 a wasan jiya.

LaLiga: Barcelona ta lallasa Real Madrid da ci 5:1 a wasan jiya.

Seria A: AC Milan ta ci Sampdoria 3:2 a wasan da suka buga jiya.

Posted by Unknown on Monday, 29 October 2018 - Rating: 4.5
Title : Taqaitattun Labaran Safiyar Litinin 29/10/2018
Description : Shugaba Buhari yana kokarin dinke barakar da ta shigo APC kafin 2019. Shugaban kungiyar Izala, Bala Lau ya yaba ma Gwamna El-Rufa'i na ...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
Taqaitattun Labaran Safiyar Litinin 29/10/2018
2018-10-29T06:05:00-07:00
Unknown
Hausa|
Newer Post
Older Post
Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • Man Utd sack Mourinho after poor start to the season
    The Red Devils have won just two of their last eight matches in all competitions and sit 11 points off fourth place in the Premier League J...
  • Top 10 Richest Hausa Kannywood Actors And Actresses In Nigeria 2018
    Nigeria is a country known for it different ethnicity and tradition , one of the majority group is the Hausa. Nigeria Entertainment World is...
  • Get Etisalat 11GB at just 1700 Naira and valid for a month
    BISMILLAHI.. This is unbeliable. You can now enjoy etisalat 11GB data at just 1700 Naira bank payment or 1900 for recharge card  payment...
  • Bidiyon Yadda Buhari ya rera wakar Kirsimeti
    Shugaban Muhammadu Buhari ya taya kiristocin Najeriya murnar bikin kirsimeti ta hanyar rera waka. A wani hoton bidiyo da shugaban ya wallaf...
  • Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018
    Shugaba Buhari ya bayar da umurnin a hanzarta sayowa sojojin kasar nan makamai. A yau an shiga rana ta biyu da yajin aikin ma'aikatan m...
  • Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu
    Al’umma a kasar Afirka ta Kudu, musamman tuzurai da suka haura shekara 18 a duniya, amma ba su yi aure ba sun shiga rudani, bayan sun samu l...
  • "Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai
    "Za mu wayar wa mutane kai kan zaben mutane nagari ba munafukai, barayi da wadanda ba su iya yi wa kan su aski" - El-Rufai ------...
  • I have better things to do with my life than being a governor, says El-Rufai
    Governor of Kaduna State, Mallam Nasir El-rufai, said that he has better things to do with his life than being the governor of Kaduna State...
  • Buhari approves NYSC, Law School for NOUN graduates
    President Muhammadu Buhari has assented to the National Open University Amendment Act, to allow the institution to operate as all other univ...
  • Get 10GB Etisalat data at just 1500 and Valid for a month
    BISMILLAHI.. This is unbeliable. You can now enjoy etisalat 10GB data at just 1500 Naira for bank payment or 1800 for recharge card  pay...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger