Alaramma Muhammadul ya kammala rubuta Alku'rani mai girma.
Muna fatan Allah ubangji ya kara albarka gare shi da zuriyar su baki daya, ya sa Alkur'ani ya zama sanadin ceto a gare shi da zuriyar su baki daya, albarkan Al'qur'ani maitsarki.
Daga Malam Nasiru Cigari
Title : Ɗan Shekara 24 Ya Kammala Rubuta Kur'ani A Jihar Bauchi
Description : Alaramma Muhammadul ya kammala rubuta Alku'rani mai girma. Muna fatan Allah ubangji ya kara albarka gare shi da zuriyar su baki d...