• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » APC ta kuntata wa 'ya'yanta — Gwamnan Nasarawa

APC ta kuntata wa 'ya'yanta — Gwamnan Nasarawa

Gwamnan jihar Nasarawa da ke Najeriya Umaru Tanko Almakura ya ce jam'iyyarsu ta APC ta kuntatawa wasu manyan 'ya'yanta shi ya sa suka yi fushi da ita.

Gwamna Almakura na cikin 'yan kwamitin da APC ta nada domin yin sulhu da 'yan jam'iyyar da suka fusata da ita sakamakon "rashin adalcin" da aka yi musu lokutan zabukan fitar da gwani.

A tattaunawarsa da BBC, gwamnan na jihar Nasarawa ya ce za su yi bakin kokarinsu wurin ganin sun rarrashi 'yan jam'iyyar da aka batawa rai.

"Wadansu ba kudin da suka kashe ne ya bata musu rai ba. Wadansu mutuncinsu, girmansu, martabarsu da kuma wahalar da suka dauka suka yi da wannan jam'iyya na tsawon lokaci...su zo a lokaci daya a kuntata musu. Wannan yana kawo bacin rai."

Gwamnan ya ce illar da hakan zai yi ga jam'iyyar tana da yawa, yana mai cewa "domin mafi yawan mutanen da suka zamo 'yan takara su ne alkiblar jam'iyyar."

Sai dai ya ce duk da haka za su je su saurari wadannan 'yan jam'iyya da zummar dinke barakar da kuntata musu ka iya haifarwa a zaben 2019.

Posted by Unknown on Monday, 26 November 2018 - Rating: 4.5
Title : APC ta kuntata wa 'ya'yanta — Gwamnan Nasarawa
Description : Gwamnan jihar Nasarawa da ke Najeriya Umaru Tanko Almakura ya ce jam'iyyarsu ta APC ta kuntatawa wasu manyan 'ya'yanta shi ya sa...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
APC ta kuntata wa 'ya'yanta — Gwamnan Nasarawa
2018-11-26T05:21:00-08:00
Unknown
Hausa|
Newer Post
Older Post
Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • JAMB UPGRADE: BEWARE
    BISMILLAHI! Hello Jambites! Firstly We have to say Thanks for the thousands of people who visit our website 24 hours in a day, 7 days a ...
  • List Of Universities That Accept 180 In JAMB 2015/2016
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Usmanu Danfodiyo University, Sokoto: 180 University of Uyo, Uniuyo: 180 University ...
  • HOW TO CHECK YOUR JAMB WITH ANDROID PHONE WITHOUT SCRATCH CARD
    BISMILLAHI YA RAHIM. Good day visitors. I believed my today post is the most awaiting post for the jambites. Many people still wander on...
  • How to Check your 2015 jamb result on Phone
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Firstly go to www.jamb.org.ng/Unifiedtme1/ enter your registaration Number and click sub...
  • Man Utd sack Mourinho after poor start to the season
    The Red Devils have won just two of their last eight matches in all competitions and sit 11 points off fourth place in the Premier League J...
  • What Cristiano Ronaldo did when Real Madrid stopped following him on social media amid airbrushing claims
    Cristiano Ronaldo completed a £100million transfer from Real Madrid to Juventus in the summer ending his nine-year tenure at the Bernabeu. ...
  • Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018
    Shugaba Buhari ya bayar da umurnin a hanzarta sayowa sojojin kasar nan makamai. A yau an shiga rana ta biyu da yajin aikin ma'aikatan m...
  • Bidiyon Yadda Buhari ya rera wakar Kirsimeti
    Shugaban Muhammadu Buhari ya taya kiristocin Najeriya murnar bikin kirsimeti ta hanyar rera waka. A wani hoton bidiyo da shugaban ya wallaf...
  • Ladies cries out over scarcity of men to marry them
    Research has revealed that some single women are now complaining due to over scarcity of suitors in the country. It is the desire of most la...
  • Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu
    Al’umma a kasar Afirka ta Kudu, musamman tuzurai da suka haura shekara 18 a duniya, amma ba su yi aure ba sun shiga rudani, bayan sun samu l...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger