• About
  • Sitemap
  • Privacy and Policy
  • Facebook
  • Contact Us
ONLINE REPORTERS
  • Home
  • TUTORIALS
    • Blogging
    • Download
    • News
    • Others
  • Online Money
    • Social Media
    • Mobile Tips
  • Nokia tutorials
  • Free Browsing
  • Computer
  • Android
Home » Hausa » Da saurayinta yaga bill din abincin da suka ci ya kai kusan N100,000 sai ya tsere ya barta

Da saurayinta yaga bill din abincin da suka ci ya kai kusan N100,000 sai ya tsere ya barta

Bismillahi..
Kamar a fim: Da saurayinta yaga bill din abincin da suka ci ya kai N83,000 sai ya tsere ya barta Dirama ta qarke agidan abinci watau Restaurant, tsakanin wata budurwa da zamu kira da Balkisa, don sakaya sunanta saboda tsaro da sirri. Inda zamu kira saurayin da Muzambilu. Watau dai Muzammil ya dauki Balki don fita yawon shaqatawa, inda ya kaita gidan abinci na alatu, mai kama da su Mista Biggs ko Chicken Republic. Sai dai budurwa Balki, ta shaqo inda Muzambilu baya iya karya, bayan da ta ci abinci da kayan kwalam da makwalashe na kusan N100,000, albashinsa kenan kacokan na wata, kuma ba'a ma yi ba sai litinin. Koda ya qyalla ido ya ga yawan bill din sai yace bara yaje mota dauko atm dinsa ya dawo, zumbur kuwa ya tashi, ya fice, shiru-shiru bai dawo ba.

Main Labarai LABARAI Kamar a fim: Da saurayinta yaga bill din abincin da suka ci ya kai N83,000 sai ya tsere ya barta 22 hours ago 3615 views by  Muhammad Mubarak Bala - Soyayya a Najeriya akwai tsada, inda mata suka zama masu idon cin naira - Maza na iya bakin qoqarinsu, amma wasu lokutan sukan dan hada da qarya - Yanzu dai budurwar ta kira a zo a cece ta hannun masu gidan abinci Kamar a fim: Da saurayinta yaga bill din abincin da suka ci ya kai N83,000 sai ya tsere ya barta Dirama ta qarke agidan abinci watau Restaurant, tsakanin wata budurwa da zamu kira da Balkisa, don sakaya sunanta saboda tsaro da sirri. Inda zamu kira saurayin da Muzambilu. Watau dai Muzammil ya dauki Balki don fita yawon shaqatawa, inda ya kaita gidan abinci na alatu, mai kama da su Mista Biggs ko Chicken Republic. Sai dai budurwa Balki, ta shaqo inda Muzambilu baya iya karya, bayan da ta ci abinci da kayan kwalam da makwalashe na kusan N100,000, albashinsa kenan kacokan na wata, kuma ba'a ma yi ba sai litinin. Koda ya qyalla ido ya ga yawan bill din sai yace bara yaje mota dauko atm dinsa ya dawo, zumbur kuwa ya tashi, ya fice, shiru-shiru bai dawo ba. DUBA WANNAN: Kada ka sake ka leko mana qasa, an gargadi Yariman Saudiyya kan taron G20 Da aka gaji da jira aka duba sai aka ga sam baya waje, babu motarsa, wayarsa kuwa a kashe. Da ta duba tata wayar, Balkisa sai taga ya bar mata sakon tes, na cewa tayi hakuri, domin shi fa ya samfe, don wallahi bashi da wannan kudin. Zata fita, Sakyurate na Restoran suka ce a'a, ta dai zauna, don sai ta biya wannan kudi zasu barta ta tafi. Majiyarmu tace mana yanzu dai budurwa Balkisa, tana can hannun ma'aikata, inda ta auno saqo da 'yan Najeriya na kusa ko na nesa, ta shafinta na tuwita, da su agaza mata suzo su biya mata wannan kudi, don ta fita daga hannun masu abinci. Su kuma samari da ma 'yan mata, na can sunyi mata caa, suna suburbudarta wai ta fiye zalama da ma qarya, sunce laifinta ne da ta tara wannan bill. Wasu kuwa suna ganin Muzambilu mai laii, don shine ya shirga mata qarya, ta dauka ko dan minista ne. 

Posted by Unknown on Wednesday, 28 November 2018 - Rating: 4.5
Title : Da saurayinta yaga bill din abincin da suka ci ya kai kusan N100,000 sai ya tsere ya barta
Description : Bismillahi.. Kamar a fim: Da saurayinta yaga bill din abincin da suka ci ya kai N83,000 sai ya tsere ya barta Dirama ta qarke agidan abinc...

Share this post on

Facebook Google+ Twitter
Da saurayinta yaga bill din abincin da suka ci ya kai kusan N100,000 sai ya tsere ya barta
2018-11-28T12:31:00-08:00
Unknown
Hausa|
Newer Post
Older Post
Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Followers

SUBSCRIBE our Daily Posts for free

Enter your email address:

Delivered by FeedBurner

Auto Add

Labels

Android Blogging Computer Download Free Browsing Gossip Hausa Internet Islam Lifestyle Mobile Tips Music Must Read News Nokia tutorials Online Money Others Social Media sports

SEARCH ENGINE

SUBSCRIBE OUR DAILY UPDATES FREE

Subscribe our free daily updates

 Subscribe to Our RSS Feed
Get this widget Now

Google Translate

Popular Posts

  • JAMB UPGRADE: BEWARE
    BISMILLAHI! Hello Jambites! Firstly We have to say Thanks for the thousands of people who visit our website 24 hours in a day, 7 days a ...
  • List Of Universities That Accept 180 In JAMB 2015/2016
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Usmanu Danfodiyo University, Sokoto: 180 University of Uyo, Uniuyo: 180 University ...
  • HOW TO CHECK YOUR JAMB WITH ANDROID PHONE WITHOUT SCRATCH CARD
    BISMILLAHI YA RAHIM. Good day visitors. I believed my today post is the most awaiting post for the jambites. Many people still wander on...
  • How to Check your 2015 jamb result on Phone
    BISMILLAHI.... THE LORD OF RASULULLAHI (S.AW). Firstly go to www.jamb.org.ng/Unifiedtme1/ enter your registaration Number and click sub...
  • Man Utd sack Mourinho after poor start to the season
    The Red Devils have won just two of their last eight matches in all competitions and sit 11 points off fourth place in the Premier League J...
  • What Cristiano Ronaldo did when Real Madrid stopped following him on social media amid airbrushing claims
    Cristiano Ronaldo completed a £100million transfer from Real Madrid to Juventus in the summer ending his nine-year tenure at the Bernabeu. ...
  • Takaidattun labaran ranar Laraba 5/12/2018
    Shugaba Buhari ya bayar da umurnin a hanzarta sayowa sojojin kasar nan makamai. A yau an shiga rana ta biyu da yajin aikin ma'aikatan m...
  • Bidiyon Yadda Buhari ya rera wakar Kirsimeti
    Shugaban Muhammadu Buhari ya taya kiristocin Najeriya murnar bikin kirsimeti ta hanyar rera waka. A wani hoton bidiyo da shugaban ya wallaf...
  • Ladies cries out over scarcity of men to marry them
    Research has revealed that some single women are now complaining due to over scarcity of suitors in the country. It is the desire of most la...
  • Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu
    Al’umma a kasar Afirka ta Kudu, musamman tuzurai da suka haura shekara 18 a duniya, amma ba su yi aure ba sun shiga rudani, bayan sun samu l...

GOOGLE INDEX


About Me

Unknown
View my complete profile
Copyright © 2016 ONLINE REPORTERS - All Rights Reserved
Design by MUJAHEED NASEER - Blogger Templates - Powered by Blogger